In the news: Sababbain hotunan korariyyar jarumar Kannywood Rahama Sadau da aka saki zai baka mamaki


Rahama Sadau ta kasance tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka kora daga wasan Hausa, bayan ta fito a wani kasetin waka na bidiyo ta sigar soyayya tare da Classic Q inda aka zarge ta da rungumar mawakin.

Jarumar mai shekaru 23 wacce it ace ta kafa kungiyar sadaka, “Ray of Hope” ta ci gaba da zamar da mafarkinta zuwa gaskiya bayan an koreta ta kuma samu gayyata zuwa Hollywood. Daga abnda muka gani, jarumar ta kuma samun karfin gwiwa, ta kara kyau kuma tana ci gaba da amsa gayyatar gidan TV.

KU KARANTA KUMA: Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

Kalli kyawawan hotunan jarumar mai karya zuciya a kasa.

1. Furanni na da kyau kuma kamshi, kyakkyawa Rahama Sadau

2. Lokuta da dama, kyawu kan zama karfin gwiwa da tsari. A wannan hotunan mun yarda da jarumar wacce bata taba bari mafarkinta ya wuce ba tare da ya zamo gaskiya ba.

Rahama

3. Tana hangen mafarkinta kuma har yanzu kyawunta ya wuce kima

Rahama

4. Kamar yadda sunan kungiyar ihsaninta yake “Ray of Hope,” wato cikar buri mallama Sadau ta kasance cikar buri ga ko wacce mace da ta taba fuskantar suka.

Rahma

5. Ku yarda ko karku yarda shekarun wannan kyakkyawar jarumar 23.

KU KARANTA KUMA: Hotunan Abdulmumin Jubrin da kyakyawar matarsa

Rahama

6. Iya ado, tsari, hali, le’be, komai game da Rahama Sadau ya kasance mai kyau.

Rahama

7. Mai Kyau. Arewa

Rahama

8. Daga kallo daya, wanene bazai biya miliyoyi ba kawai don ya saurari tunaninta na dan wasu mintoci kalilan da kuma burin zuciya.

Rahama

9. Idanuwa sune tagogin ruhi kamar yadda a ke fada, da wadannan idanuwan, mun tabbatar da cewan ruhinta kyayyawane.

Rahama

KU KARANTA KUMA: Kyawawan hotunan Ummi Zeezee guda 6Source link